Latest
Da kamar wuya a ce farashin da ake sayen wutar lantarki bai tashi ba. Kamfanonin nan na DisCos ba za su fasa ƙara farashin shan wutar lantarki a Najeriya ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakwancin tsoffin gwamnonin 1999 a fadarsa da ke Abuja, Tinubu na daga cikin wadannan rukunin gwamnonin daga 1999 zuwa 2007.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi bakuncin Sanata Godswill Akpabio tare da tawagar majalisar dattawa, ya ce bai tunanin zama shugaban ECOWAS ba.
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), ta sanar da kamar wasu 'yan kasar China har su 13 bisa laifin hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Kwara.
‘Dan takaran APC a Kano, Abdulsalam Abdulkarim Zaura da EFCC ya dauki Lauya kuma ya yi nasarar dakatar da sauraron kararsa. Kotu ta ce sai an jira kotun koli.
Za a ji cewa Shugaban SNM ya bayyana cewa tsohon Gwamna kuma Sanata mai-ci yana so a ba ‘danuwan shi mukamiana zargin shi ya rikewa ‘danuwansa takarar Sanata.
Bola Ahmed Tinubu ya na so Najeriya ta ci moriyar arzikin gas da Ubangiji ya malalawa kasar. Najeriya za ta yi amfani da gas domin samar da wuta da ayyukan yi.
A jiya Daniel Bwala ya firgita magoya bayan Peter Obi a Twitter, ya ce ana shirin raba kan LP ta hanyar ba wani ‘dan kwamitin LP-PCC mukamin Ministan tarayya
A karin Naira biliyan 819 da gwamnatin tarayya za ta kashe a bana, 'yan majalisa su na da 8.5%. Ana sa ran wadannan kudi su taimakawa ‘yan siyasar wajen aiki/
Masu zafi
Samu kari