
Latest







Wani jirgi da ya debo fasinjoji daga Warri zuwa Itakpe ya lalace a dokar daji. Ya lalace tsakanin Ajaokuta ne da Itakpe, NRC ta kai motoci an kwashe fasinjojin.

Wani matashi ya ba jama'a mamaki bayan ya nuna katafaren gidan ya gina da kudinsa, Cikin sirrin nasararsa, yace baya bin mata, baya shan giya balle sharholiya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Bauchi, Lagas da wasu jihohi uku gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023. Zai kuma je Senegal.

Gwamnan Yobe ya koka kan yadda sabbin kudi basa zagaya a jiharsa sakamakon karanci ko kuma rashin bankuna da suke karanci a jihar ta Yobe dake arewa maso gabas

Kotun jihar Legas dake Ikeja ta yankewa wani bokanizar hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin amfani da almakashi wajen fashi da makami a unguwar Akesan.

Wani matashi ya bayyanawa duniya yadda aka fasa auren yayansa bayan da iyayen amarya suka bukaci doya 400 amma aka kai 1 tak karyayya. Sun fasa bada auren.

Shugaba Buhari zai jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihar Bauchi dan tallata dan takararta, tsohon shugaban sojin saman Nigeria, Abubakar Sadiq.

Albishirin yan Najeriya! jiragen ruwa dauka da kimanini litar man fetur milyan dari sun dira tashar jirgin ruwa a Legas daga kasashen waje kuma za'a fara lodi.

Gwamnatin tarayya ta karawa ma'aikatan hukumar kula da kafafen jiragen ruwan Nigeria NPA, sabida kwazon da sukeyi wajen tattara kudin shiga na haraji wato TAX
Masu zafi
Samu kari