Latest
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima, NYSC ta tura wata budurwa zuwa mayanka don yi wa kasa hidima har na tsawon shekara daya bayan kammala jami'a a Najeriya.
Bidiyo ya nuna jami'an ƙungiyar ƙwadago (NLC) a jihar Ondo da ma'aikata suna ba hammata iska kan yajin aikin gargaɗi na kwana 2 da ƙungiyar ta fara yau Talata.
Jigon jam'iyyar PDP, Cif Olabode George, ya yi tsokaci dangane da batun shari'ar zaɓen da ke shirin gudana tsakanin Atiku, Obi da Tinubu ranar Laraba mai zuwa.
Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kano ta yi fatali da karar da ɗan Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Umar Abdullahi (Abba) Ganduje ya shigar a gabanta.
Kungiyar Manoma a Najeriya (AFAN ) ta bayyana cewa wadanda su ka ci bashin kudaden lamuni na CBN yawanci ba manoma ba ne shi yasa samo kudaden zai yi wahala.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya haƙura ya janye ƙarar da ya kai gwamna Obaseki gaban babbar kotun tarayya bayan zaman sulhu da masu faɗa a ji.
Jami'an rundunar sojin Najeriya da na 'yan sanda, sun gargaɗi masu shirin tayar da zanga-zanga dangane da hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓe za ta yanke gobe.
Makarantu a kasar Faransa sun kori dalibai kusan 300 saboda karya dokar hana sanya hijabi da hukumomin kasar su ka yi ga dalibai musamman wadanda Musulmai ne.
Shugaban ƙasa, Umaro Sissoco Embalo, na ƙasar Guinea ya kara naɗa sabbin hadimai masu tsaronsa biyo bayan juyin mulkin da ake ta yi a nahiyar Afirka kwanan nan.
Masu zafi
Samu kari