Latest
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a jiya Talata 5 ga watan Satumba ya yi sabbin nade-nade guda takwas a ma'aikatar birnin Tarayya wanda za su kasance sakatarori.
Fitaccen malamin coci Fasto Adewale Giwa na cocin ‘Awaiting The Second Coming of Christ’, ya shawarci alƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da su yi hukunci.
Tsohon shugaban tsagerun Neja Delta, Asari Dokubo ya aike da matasa zuwa harabar kotun zaben shugaban ƙasa. Matasan ɗauke da alluna sun je goyon bayan Tinubu.
NAHCON ta ce kudin hajjin shekarar nan zai yi tsada. Wannan abu ne da dole a shirya masa daga yau. Duk mai shirin zuwa Hajji ya fara biyan Naira Miliyan 4.5.
Kotun shari'ar musulunci ta tura wani mutumi gidan gyaran hali bisa lakaɗawa mahaifiyarsa duka da ƙoƙarin halaka ta a jihar Kano. Ya musanta zargin da ake masa.
Yau za a yanke hukuncin shari’ar zaben 2023, Tolu Bankole ya fitar da jawabi a Abuja, ya nuna babu dalilin jin dar-dar, ya na mai ganin nasara ta na hannunsu.
Fasto Eunice wacce ya kafa cocin Covenant Of God, a ranar Talata, 5 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta hango zabin Allah a tsakanin Atiku, Obi da Tinubu.
Duk inda aka san rigima za ta iya barkewa yau a Abuja, an baza ‘yan sanda da dakarun NSCDC. Dama an sanar da cewa za a haska zaman kotun a gidajen talabijin.
Kwanan nan aka cafke Hadiman wasu Abdulrasheed Bawa; Rufa’i Zaki da Daniela Jimoh sai ga shi yanzu DSS ta gayyaci wasu ‘yanuwan shugaban EFCC da yake tsare.
Masu zafi
Samu kari