Latest
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun damƙe wasu ma'aikata bisa zargin wawure kayayyakin da gwamnati ta ware domin tallafa wa yan ƙasa su rage radadi.
Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki 'yan sa kai domin taimakawa jami'an tsaro wajen yaƙi da 'yan bindiga.
Rigingimun cikin gida ne neman kai jam'iyyar NNPP ƙasa, yayin da tsohon shugaban jam'iyya na ƙasa, Farfesa Rufa'i Ahmed, ya sanar da ficewa daga Jam'iyyar.
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta cafke masu garkuwa da mutane da fashi da makami mutum 32 a jihar. Hukumar ta kuma karrama jami'an da suka cafko miyagun.
Kotun sauraron ƙarar sanatan Kogi ta Gabas ta yanke hukuncinta kan shari'ar neman ƙwace nasarar sanatan APC. Kotun ta soke tare da umartar a sake wani zaɓen.
Za a ji babbar Kotun Jihar Kano ta dakatar da jam’iyyar NNPP daga korar da ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaɓen da ya gabata, Rabi’u Musa Kwankwaso.
Wasu tsagerun 'yan bindigan daji sun tashi mutanen ƙauyuka sama da 15 yayin da su ka kai wani kazamin hari jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Babban lauya, Bulama Bukarti ya bayyana cewa yajin aikin da ƙungiyar ƙwadago ta fara ka iya hana kotun zaben shugaban ƙasa yanke hukuncinta a ranar Laraba.
Babban malamin cocin nan Fasto Kingleo Elijah ya bayyana cewa ya hasaso wasu daga cikin magoya bayan Atiku Abubakar, Peter Obi da Bola Tinubu na kuka, yayinda.
Masu zafi
Samu kari