Latest
Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasa, ya bukaci kungiyar ECOWAS da AU da su yi ƙoƙarin.
An kori mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) 84 wadanda ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola, kan cin dunduniyar jam’iyya.
Jami'an ƴan sanda a jihar Ogun sun cafke wani fasto na cocin Cherubim and Seraphim Church, bisa zargin cinnawa wata budurwa wuta lokacin yi mata addu'a a cocin.
Kungiyar Raya Arewacin Najeriya, AEF ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu Kan nuna wariya a mukaman gwamnati inda ya fifita Yarbawa kan Arewacin Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP a cikin gwamnatinsa, ciki harda ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike.
Aƙalla mutane 6 ne aka tabbatar da sun ɓata a wani mummunan haɗarin kwale-kwale da ya rutsa da su a jihar Neja a kan hanyarsu ta zuwa jihar Kebbi wacce ke.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce nada shi minista da aka yi ba abu ne da ya shirya ba. Ya yi godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu kan damar da ya ba shi.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana sharaɗinsa ga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kafin ya yarda ya yi mata aiki a zaɓen Bayelsa.
Kasashen Kamaru da Rwanda sun yi garambawul ga rundunar tsaron kasashensu yayin da ake fuskantar juyin mulki a kasashen Nahiyar Afirka da dama bayan na Gabon.
Masu zafi
Samu kari