Latest
Gwamna Umaru Dikko Radda na jihar Katsina ya bukaci bai wa mutane damar siyan bindiga a kasuwa don kare kansu kamar yadda 'yan bindiga ke yi a kasuwanni.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin AGF, kamar yadda hukumar kula da ma’aikatan gwamnatin tarayya ta ba da shawara.
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun dira bankuna biyu a garin Otukpo da ke jihar Benuwai, sun bude wuta ta yadda kowa ne mai rai ya fara gudun neman tsira.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ba da umarnin biyan malaman jami’o’i karkashin kungiyar ASUU albashinsu na watannin da aka rike musu yayin yajin aikin 2022.
Kwamitin masallacin Abuja ya karyata jita-jitar cewa akwai wani shiri na rushe bangaren masallacin da hukumar FCDA ke yi don fadada hanya kusa da babban masallacin.
Kotun yanki a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta gamsu da buƙatar wata matar aure, Balkisu Imam, ta raba auren da ke tsakaninta da mijinta kan rashin soyayya.
Wata kyakkyawar budurwa mai gashin gemu da yawa kamar na maza ta wallafa wani bidiyo don nunawa mabiyanta fuskarta. Wadanda suka ga fuskarta sun ce tana da kyau.
Majalisar Wakilan tarayya ta bayyana cewa ya kamata Najeriya ta ayyana dokar ta ɓacu a fannin ilimi idan har ana son inganta harkar koyo da koyarwa.
Kotun kararrakin zabe da ke Awka a jihar Anambra ta yi fatali ta korafin dan jam'iyyar PDP a mazabar Tarayya inda ta bai wa jam'iyar LP nasara a kotun.
Masu zafi
Samu kari