Latest
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake daukar nauyin dalibai 1001 zuwa kasashen waje don karo karatu, daliban za su fara tashi a yau Juma'a.
Shugaban 'yan taware a NNPP ya ce wasu katti sun zo har sakatariyar jam'iyya da bindiga za a kashe shi kan rikicinsu da Rabiu Kwankwaso wanda ya yi takara a 2023.
Fasto Elijah Ayodele ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kama Sheikh Ahmed Gumi saboda kalamansa kan ministan Abuja, Nyesom Wike a jiya Alhamis cikin karatunsa.
Alhaji Mansur Nuhu Bamalli, jakadan Najeriya a ƙasar Morocco kuma ɗan uwa na jini watau ƙanin mai martaba Sarkin Zazzau ya rasu yana da shekaru 42 a duniya.
Bola Ahmed Tinubu ya na cigaba da fuskantar barazana a kan kujerar shugaban kasa, an ce ya shiga ya fita saboda ya hana Hukumar FBI tona asirinsa.
An kawo 'yan siyasa da matasan da shugaban kasa ya yi niyyar ba mukami, ya canza shawara. Shugaban ya sanar da nadin mukami, sai kwatsam ya janye mukamin.
Tsohon Ministan Goodluck Jonathan, Barth Nnaji ya ce shigo da dizil su na ganin idan kowa ya samu isasshen wuta, kasuwancinsu ya ruguje, sai su ke kawo cikas.
Tsohon darakta janar na ofishin kasafin kuɗin tarayya, Bode Agusto, masanin tattalin arziƙi ya mutu yana da shekaru 68 a duniya ranar Alhamis, 19 ga wata.
Hukumar jin daɗin yan sanda ta ƙasa (PSC) ta bayyana cewa an ɗauki matakin ɗaukar tubabbun yam baranda aikin kuratan yan sanda ne saboda sun gane gaskiya.
Masu zafi
Samu kari