Latest
Farfesa Mohammed, sabon shugaban FUT Minna, ya fara aikinsa a jami’ar a matsayin mataimakin lakcara a shekarar 2000, inda ya samu kwalin M.Eng., a shekarar 2003.
‘Yan majalisa sun bukaci a dauki mataki bayan farfadowar ‘Yan Boko Haram a Borno da Yobe yayin da aka tattauna game da sababbin hare-haren kungiyar Boko Haram.
Duk da ya na da takardun da ake bukata kafin ya gina gidansa, amma duk da haka bai kubuta ba, Uche Rochas ya ce ana so a rusa gidansa a jihar legas.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu ta haihu a cikin motar bas lokacin da suke tafiya zuwa birnin Warri, babban birnin jihar Delta a yankin Kudu maso Kudu.
Kotun daukaka kara, ta ayyana Hon. Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu, a matsayin sahihin dan majalisa mai wakiltar Ideato ta Arewa da kudu a jihar Imo.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da belin tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan ya shigar da korafi a gaban kotun na neman beli.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani kan wani al’amari da ya faru a wajen wani taro. An gano wata mata tana tafiya kwatsam sai ta koma yin rarrafe.
Rahotanni sun bayyana cewa an ƙara samun hatsarin jirgin ruwa a jihar Nasarawa, karo na 16 kenan jumulla a baya-bayan nan kuma mutum huɗu sun rasu.
Hukumar EFCC ta bi umarnin babbar kotun Tarayya inda ta mika tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele a yau Laraba 8 ga watan Nuwamba a birnin Tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari