Latest
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana yaƙinin cewa kotun koli zata yi wa gwamna Lawal na Zamfara da Mutfwanga na Filato bayan tsige su a kotun daukaka kara.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta ce sun kammala dukkan shirye-shirye don biyan basukan da matasa masu cin gajiyar N-Power ke binsu a yanzu.
Kungiyar Amnesty International ta aikawa jami'an 'yan sandan Kano sako na musamman. AI mai kare hakkin jama’a ta ce mutanen Kano su na da damar shirya zanga-zanga
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gayyaci baki ɗaya mambobin majalisar dokokin jihar Ondo zuwa Abuja ranar Jumu'a domin sasanta rikicin siyasar jihar.
Kotun koli kurum za ta iya raba gardama a shari'ar zaben Kano na 2023. Wole Olanipekun ya ce a doka babu gyaran da za a iya yi wa takardun hukuncin zaben Kano yanzu
Alkalai na soke nasarar PDP a zaben Gwamnan Nasarawa, aka tabbatar da APC ta lashe zabe sai aka ga Gwamnan tare da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya na da ra’ayin cewa Muhammadu Buhari ya kashe tattalin arzikin Najeriya kafin mikawa Bola Tinubu mulki.
Ana tsoron tashin hankali ya barke a garin Kano domin kabilu sun fara tsorata ganin zanga-zanga sun barke a dalilin tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf a kotu.
Shehu Sani, tsohon sanata na Kaduna ya yi kira ga yan Najeriya su rika yi wa yan uwansu maza da mata masu fama da lalurar asthma addu'a yanzu da hunturu ya shigo.
Masu zafi
Samu kari