Latest
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya a jihar Ogun, sun kama alburusai 975 da aka nade a cikin buhunan shinkafa a ranar Litinin, 27 ga watan Nuwamba.
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Kano, Hussaini Gumel ya umarci kama sifetan 'yan sanda da ya hallaka matashi a jihar yayin da ake zanga-zangar hukuncin kotu.
Jami'an tsaro sun harba barkonon tsohuwa mai sa hawaye, sun tarwatsa masu zanga-zanga magoya bayan jam'iyyar NNPP a babban ofishin INEC na jihar Kogi.
Wani mai shagon siyar da barasa a kasar Afrika ta Kudu ya hukunta wasu barayi da suka kai farmaki kantinsa. Mutumin ya tilasta masu kwankwadar giya da suka sata.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta yi alkawarin biyan basukan N-Power a watan Janairun 2024 inda ta ce su na kan gyara ne a shirin.
Shugaban cocin Jehovah Eye Ministry, Fasto Godwin Ikuru, ya shawarci ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, da ya kyale yaronsa Gwamna Fubara.
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci rassansa na jihohi da sauran bankunan kasuwanci su ci gaba mu'amala da tsoho da sabbin takardun naira har illa masha Allahu.
Godswill Akpabio, ya roki Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya sanya dokar hana fita waje na wucin gadi ga ministoci da shugabannin ma'aikatu kan kasafin 2024.
An samu asarar rayukan bayin Allah bayan aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Kwara. Mutum 25 sun riga mu gidan gaskiya yayin da wasu suka raunata.
Masu zafi
Samu kari