Latest
Mai martaba Sarkin Ilorin ya ce tun da aka kafa hukumar EFCC bai taɓa zuwa ya nemi a taimaka a kyale wani da hukumar ke tuhuma da aikata wasu laifuka ba
Dakarun sojoji tare da hadin gwiwar jami'an rundunar yan sandan fararen kaya sun cafke wani babban shugaban yan ta'addan ISWAP a wani sumame da suka kai.
Ginin da ke dauke da ofishin shugabanni da jami’an jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ya kama da wuta a ranar Juma’ar nan, amma abin ya zo da sauki.
An haifi manyan yan siyasar Najeriya da dama a watar Disamba. A wannan zauren, Legit Hausa ta yi rubutu kan manyan mutanen da aka haifa a watar karshe na shekara.
Rundunar yan sanda ta kama wani tsohon boka da ya zama Fasto mai suna Abiodun Sunday, bisa zarginsa da kashe matarsa, Tosin Oluwadare a jihar Ekiti.
Shehin Malami, Adam Abdallah Hotoro ya yi magana kan zaben Kano da shari’ar da ake yi, ya ce zaman lafiya da adalci shine a bar mutane da zabin su a jihar Kano.
Felix Morka, kakakin APC na ƙasa ya ce kuskure ne na yau da kullum ya faru shiyasa aka shiga ruɗani kan kwafin takardun hukuncin kotun ɗaukaka ƙara na Kano.
Khadija Mainumfashi ta ba da hakuri bayan shugaban hukumar tace fina-finai, Abba Al-Mustapha ya sanar da haramta mata shiga duk harkokin Kannywood.
Wata mata mai yara 22 ta dauki bidiyon zuri’arta sannan ta bayyana cewa an haifi 20 daga cikin yaran a shekara daya. Yawancin yaran nata bibbiyu ne.
Masu zafi
Samu kari