Latest
An samu tashin gobara a sakatariyar gwamnatin tarayya da ke birnin tarayya Abuja inda ta kona wasu ofisoshi ciki har da na mai taimkawa Shugaba Tinubu.
Bola Tinubu ya na shan wani sukan bayan gabatar da kasafin kudin 2024. Jama’a sun soki yadda aka dauki mutum 1400 zuwa Dubai ana kashe daloli masu yawa.
Jam'iyyar APC a jihar Anambra a hukumance ta karbi sanatoci biyu da su ka hada da Sanata Ifeanyi Ubah da Sanata Uche Ekwunife zuwa APC bayan barin jam'iyyar YPP.
Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Abia inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Alex Otti na jami'yyar LP a yau Asabar.
Aisha Babangida, diyar tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida ta bayyana yadda iyaye ke koya wa 'ya;yansu shaye-shaye da rashin kula da su a gidaje.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswilƙ Akpabio, ya ce ya kamata Kudu maso Kudancin Najeriya su saka wa shugaban kasa, Bola Tinubu ta hanyar zaben APC.
Wani bawan Allah mai suna Mathew ya fadi ya mutu a ofishinsu da ke Karamar Hukumar Ondo ta Gabas a Jihar Ondo. Abokan aikinsa a karamar hukuma sun magantu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bankado wata badakala ta kayan tallafi da gwamnatinsa ta ware don rage wa mutane radadin cire tallafin mai.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya kaddamar da biyan kudaden 'yan fansho dubu biyar a jihar har naira biliyan shida da kuma kudaden giratutin ma'aikata.
Masu zafi
Samu kari