Latest
Majalisar Dattawa ta bukaci Shugaba Tinubu da ya dakatar da tura kudaden kananan hukumomin da babu zababbun shugabanni a jihohi 16 da ke fadin kasar.
Zaben sabbin shugabanni na kungiyar daliban Najeriya ta kasa ya zama tashin hankali yayin da aka jiyo karar harbe-harbe a kusa da wajen zaben a Abuja.
Wata matashiyar budurwa ta karbi dalolin da wani mutum ya bata ba tare da bata lokaci ba. Tsoffin mata biyu sun samu damar amma sun ki karba saboda tsoro.
Mallam Sani Umar, mahaifin yarinyar da aka yi wa kisan gilla a Kano ya roki Abba Kabir da ya dakatar da sauya wurin shari'ar saboda komai na iya faruwa.
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ta bada umarnin ɗaukar ma'aikatan J-Health na wucin gadi su zama cikakkun ma'aikata a jihar.
Ana tsaka da fama da matsalar tattalin arziki a Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya shawarci Shugaba Tinubu da ya gaggauta magance matsalar. Ya hango zanga-zanga.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari gidan kwamishinan zaben jihar Kogi inda su ka yi artabu da jami'an tsaro na tsawon mintuna 30 a Lokoja da ke jihar.
Don rage cunkoso, daga jihar Kano ministan cikin gida ya sallami fursuononi 150, yayin da babbar jojin jihar Gombe ta sallami fursunoni 182 daga jihar Gombe.
Wata mata ta wallafa bidiyonta a TikTok yayin da ta yanke shawarar kawo karshen aurenta na watanni shida saboda yawan samun sabani da mijinta. Bidiyon ya jawo magana
Masu zafi
Samu kari