Latest
Gwamnatin jihar Ondo ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa sun saci sa hannun mai girma gwamna da nufin yin kashe muraba da dukiyar al'ummar jihar.
Babbar kotun da ke jihar Kwara ta daure Sarkin Fulanin Kwara, Usman Ado da wasu mutane biyu kan zargin garkuwa, ana zargin sun yi garkuwan ne da wani soja.
Majalisar jihar Ondo ta janye karar da ta shigar kan rikicin tsige mataimakin gwamnan jihar bayan Shugaba Tinubu ya shiga tsakani kan rikicin jihar.
Al'ummar Musulmi a jihar Plateau sun yi martani kan alakarsu da Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau inda su ka ce ba ya nuna mu su wariya a jihar.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa “ta hanyar amfani da ruhanai ne” yayin da yake martani ga furucin Doguwa na cewa ba yawan kuri’u ke sa a ci zabe ba.
Bayan kwashe shekaru 80 ana nema, rahotanni sun bayyana cewa an gano jirgin yakin da ya bace tun a lokacin Yakin Duniya na biyu. Warren Singer ne matukin jirgin.
Allah ya yi wa tsoffin yan majalisar wakilai biyu daga jihar Kwara rasuwa. Yan majalisar biyu sun mutu ne cikin awanni 48 a tsakani. Gwamnan jihar ya yi martani.
Bola Tinubu ya kara adadin kudin da aka saba kashewa ta fuskar ilmi da tsaro. Gwamnatin tarayya ta warewa tsaro da tituna Naira tiriliyan 6 a kasafin 2024.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta sha alwashin kawo karshen duk wasu matsaloli da ke addabar fannin wutar lantarki. Minista Adelabu ne ya bayyana hakan.
Masu zafi
Samu kari