Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na ci gaba da ziyarar aiki a kasar China. Shugaba Tinubu ya shiga wata ganawa da shugaban kasar China, Xi Jinping.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan aware ne sun kai hari hedkwatar ƴan sanda da ke ƙaramar hukumar Idemeli ta Kudu a jihar Anambra, sun kashe kofur.
Hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa majalisar zartarwa da Bola Tinubu ne za su tsayar da farashin litar mai daga matatarsa.
Aliko Dangote ya yi jawabi yayin da matatar Dangote ta fara fitar da man fetur da aka tace a Najeriya. Ya ce man fetur zai wadata a gidajen man Najeriya.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabuwar dokar kara harajin VAT ga majalisar tarayya. Kwamitin shugaban kasa ne ya tsara daftarin karin harajin zuwa 10%.
Yayin d aake ci gaba da nuhawara da musayar yawu kan kujerar shugaban APC na ƙasa, da yiwuwar batun zai ja hankali a taron NEC da za a yi nan da kwanaki 10.
Kasar Amurka ta kwace wani jirgin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro. Amurka ta ce gwamnatin Nicolas Maduro ta karya takunkumin da ta kakaba mata.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu gidajen mai na kamfanin NNPCL sun kara kudin litar mai daga N568 zuwa N855 har N897 a wasu wuraren da aka tabbatar.
Rahotanni sun bayyana cewa kasar Birtaniya ce mafi tsadar man fetur a duniya inda ta ke sayar da lita kan N2973 yayin da Najeriya ke fama da wahalar karancin man.
Masu zafi
Samu kari