Latest
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya sanar da mutuwar tsohon kwamishinan lafiya a gwamnatinsa, Dakta Innocent Vakkai bayan fama da jinya.
Dakarun sojojin saman Nijeriya sun tarwatsa maboyar ‘yan ta’adda tare da halaka wasu da dama a hare-haren da suka kai Borno, Neja da yankin Niger-Delta.
Rahoto ya bayyana yadda sojojin Isra'ila suka bi dare tare da harba makamai kan wasu 'yan asalin Falasdinu tare da yi musu kisan gilla a wani yankin Jordan.
Fira Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya tabbatar da cewa gwamnatin kasar ta shirya rufe gidan talabijin na Aljazeera kan goyon bayan Hamas.
Kungiyar Real Madrid ta samu nasarar doke Cadiz da ci 3-0 wanda ya ba ta nasarar lashe kofin La Liga bayan ita ma Barcalona ta sha kashi a hannun Girona.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da halin da tattalin arzikin kasar nan yake ciki a yanzu.
Wani lauya mazaunin Legas ya bayyana kadan daga abin da ya gani na yadda ake hana dalibai masu hijabi rubuta jarrabawar UTME a wasu sassan Najeriya.
Hizbullah ta harba rokoki ga Isra'ila bayan wani hari da Isra'ila ta kai a wani kauye da ke kudancin Lebanon a ranar Lahadi wanda ya yi silar mutuwar mutane da dama.
Gwamnonin Najeriya da minista Wike sun samu kara daga kungiyar SERAP kan yadda suke cin bashi ba tare da yiwa 'yan kasa bayanin yadda suka kashe wadannan kudaden ba.
Masu zafi
Samu kari