Latest
Majalisar Dinkin Duniya ta yi martani game da salon mulkin Shugaba Bola Tinubu yayin da yake neman cika shekara daya a kan karagar mulki a ranar 29 ga watan Mayu.
Wani ɗan rikici ya faru tsakanin jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya DSS da wasu ma'aikata a zauren majalisar tarayya da ke Abuja, tuni dai an shawo kan lamarin.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an samu ƙarin adadin waɗanda Allah ya yi wa rasuwa sakamakon harin masallaci a yankin Gezawa ranar Laraba.
Manjo Hamza Al-Mustapha ya koka kan matsalar tsaron Najeriya inda ya ce shugabannin da suka gabata ne suka lalata tsaron kasar da rashin yin katabus.
Tsohon Janar na sojoji, Garba Duba wanda ya fafata a juyin mulkin shekarar 1966, ya riga mu gidan gaskiya a yau Juma'a 18 ga watan Mayu a birnin Abuja.
Yayin da ƙimar Naira ke kara taɓarɓarewa a kasuwar musaya, jigon PDP ya gano cewa gwamnan CBN, Yemi Cardoso da ministan kuɗi, Wale Edun ne asalin matsalar.
Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta tabbatar da dakatar da mamba mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji, Aminu Sani Jaji kan zargin cin amana.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan irin tsare-tsaren da ya ke kawowa inda ya ce za a amfana nan gaba.
Biyo bayan rikicin jam'iyyar APC, shugaban kasa ya kafa kwamitin da zai kawo wanda zai maye gurbin Ganduje. Sabon shugaban zai fito ne daga Arewa.
Masu zafi
Samu kari