Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta fara rarraba kayan aikin zaben gwamna a jihar Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, tuni komai ya fara kankama.
Kasar Amurka ta bayyana tsoron satar bayanai daga manhajar TikTok, ta ce za ta tabbatar da an daina amfani da manhajar kawai kowa ma ya huta a cikin kasar.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sauya kwmaishinta a jihar Kano biyo bayan wata zanga-zanga da mabiya NNPP suka yi bayan zaben shugaban kasa a jihar.
Yanzu muke samun labarin yadda gobara ta yi kaca-kaca da kayan miliyoyin kudi a wata kasuwar kayan ababen hawa da ke jihar Legas a Kudu masu Yammacin kasa.
Hukumar NDLEA ta bayyana irin kamun da ta yiwa wasu 'yan kwaya a babban birnin tarayya Abuja cikin shekara guda, ta kuma bayyana kayayyakin da da ta kwato.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce, dole za a sake yin zabe a wasu mazabun sanata guda 8 da tace an samu matsala a zaben ranar Asabar 25 ga watan Faburairu.
Babban bankin Najeriya ya bayyana cewa, ba da yawunsa ake ci gaba da ba da tsoffin kudi ba a kasa, kamar yadda ake gani a halin yanzu a wasu bankunan kasar.
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki yayin da suka ga wani mutumin da ya kama kifi, kana ya tattara shi ya maidashi ruwa saboda tausayinsa da ya ji.
Jam'iyyar APC ta samu sabbin mambobi daga jam'iyyar PDP, inda akalla aka samu mutum 10,000 suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mau mulkin jihar ta Arewaci.
Salisu Ibrahim
Samu kari