Muhammad Malumfashi
21487 articles published since 15 Yun 2016
21487 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa, Salihu Lukman ya bukaci shugabannin ADC sun shawo kan yunkurin jagororin haɗaka da ɗora wanda suke so a shugabanci.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya sha alwashin yin aiki tukuru don tabbatar da nasarar mai girma Bola Tinubu a 2027.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa an samu nasarori sosai a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan tsaro.
Tsohon ɗan takara, wanda ya nemi tikitin shugaban ƙasa na APC a 2023, Adamu Garba ya ce APC ta gaji ƙasar da komai ya tsaya caf a 2015, Buhari ya yi ƙoƙari matuƙa.
Shugaban gwamnonin Arewa, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce Bola Ahmed Tinubu ya fara cika alkawuran da ya dauka musu kuma za su goyi bayan shi a 2027.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya hango matsayar gwamnoni kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ya ce babu wanda zai yi adawa.
Tsohon mataimakin kakakin APC na ƙasa, Yekini Nabena ya bayyana cewa Kwankwaso na ƙoƙarin tunzura ƴan Arewa ne domin ya ƙara masoya gabanin zaɓen 2027.
Sojojin Najeriya sun kama ɗan ta’addan da ya shigo daga Nijar, sun kashe wasu miyagu da ceto mutanen da aka sace. Sojoji sun dakile safarar makamai a jihohi da dama.
Muhammad Malumfashi
Samu kari