Muhammad Malumfashi
21487 articles published since 15 Yun 2016
21487 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban matasan LP na ƙasa, Kennedy Ahanotu ya bayyana aniyarsa ta neman takarar shugabancin Najeriya a zaɓen 2027, ya cez zai sauya Najeriya ta shigo zamani.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
Rundunar ‘yan sanda a Katsina ta dakile hare-hare biyu da aka kai a Sabuwa, inda ta ceto mutum 28. Amma 'yan ta'adda sun kashe mutane uku a harin.
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa mai girma Shugaba Bola Tinubu ya cika alkawuran da ya daukarwa yankin Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Solomon Dalung, tsohon Minista a zamanin marigayi Muhammadu Buhari ya yi wa gwamnonin Arewa wankin babban bargo saboda Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Olumode Adeyemi shugaban hukumar kashe gobara ta kasa, zai fara aiki a Agusta. Gwamnatin Kogi ta yaba da nada shi.
Malaman asibiti sun shiga yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai daga yau Laraba, wanda zai shafi asibitoci 74 na tarayya da na jihohi a fadin Najeriya.
Kungiyar sanatocin Arewa ta nuna takaicinta kan kisan kiyashin da aka yi wa mutane a jihar Zamfara. Sun bukaci mai girma Bola Tinubu ya kara zage damtse kan tsaro.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya tabbatar da rasuwar shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jiha, Alhaji Ahmed Makama Hardawa a birnin Abuja.
Muhammad Malumfashi
Samu kari