Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Bassey Otu, dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressive Congress a jihar Cross Rivers ya dakatar da kamfen dinsa don karrama wadanda suka mutu a Calabar.
Kungiyar makiyaya fulani ta Miyetti Allah ta bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar jam'iyyar APC shine wanda za ta jefa wa kuri'arta a zaben 2023.
Wani fasihi ya gina katafaren gida mai dakuna da dama da kwantena guda 11. Bayan gina gidan ya saka kayan daki da na kicin har ma da wutan lantarki duk a gidan.
Wasu masu garkuwa da mutane su 2 da yan sanda suka kama a jihar Delta sun mutu a hanyar zuwa asibiti. kakakin yan sandan jihar Delta, Bright Edafe ya tabbatar.
Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanatan yankin Enugu East ya jadada cewa Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar APC ne zai lashe zaben 2023.
Mai kula da kamfen din gwamna na dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a karamar hukumar Karim Lamido na jihar Taraba, Abdullahi Kanti, ya rasu a hatsarin mota.
Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress na kasa ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fi kowa son ganin APC ta ci zaben 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta gargadi yan Najeriya game da goyon bayan jam'iyyar APC mai mulki a kasa tana mai cewa APC bata san inda za ta ba.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa cutar sikila ne ta yi sanadin rasuwar yayan sa biyu da tsohuwar matarsa marigayiya Safinatu ta haifa masa kafin ya auri Aisha
Aminu Ibrahim
Samu kari