Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Alkalin alkalai na jihar Oyo, Munta Abimbola ya saki wata dattijuwa yar shekara 65 da jikanta dan shekara 15 da aka tsare a gidan yari kan satar kaji 2 a Oyo.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari sakatariyar karamar hukumar Ihiala a jihar Anambra inda suka halaka yan bijilante uku sannan suka kona wasu gine-gine.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas ta sanar da rasuwar wani bawan Allah da ba a bayyana sunansa ba wanda ya nutse a ruwa yayin da ya tuka babur din ruwa
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce an kirkiri kungiyar ta'addanci na Boko Haram domin a lalata Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin da bishop suka kai masa ziyara
Gwamnatin kasar Birtaniya ta rufe kamfanin Next International mallakar tsohon gwamnan Anambra kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi.
Wasu yan bindiga ne sun halaka Mal. Ibrahim Abdullahi, ciyaman na kungiyar Fityanul Islam a kauyen Unguwar Awo dake kusa da Maraban Jos a hanyar Kaduna zuwa Abj
Yan sanda a jihar Plateau sun kama wani fasto mai suna Albarka Sukuya kan garkuwa da kansa har sau biyu yana kuma karbar kudin fansa daga mabiyansa a cocin ECWA
Shugaba Buhari yayi kira ga al'umma jihar Yobe da sauran yan Najeriya su zabi, dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, don zai cigaba da aikin da ya fara
Bidiyon wata tsaleliyar baturiya wacce ta dauki saurayinta daga Najeriya zuwa kasarsu don ya gana da iyayenta da sauran danginta ya kayatar da mutane a intanet
Aminu Ibrahim
Samu kari