Aminu Ibrahim
8539 articles published since 21 Agu 2017
8539 articles published since 21 Agu 2017
Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa ya sanar da dage zaman majalisar daga yau Laraba har zuwa ranar 25 ga watan Afrilu don ba da hutun Easter da Sallah.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi sanadin salwantar ran wani babban fasto mai suna Jacob Wodi Hulobu, na cocin Living Faith a Aloko-Oganenigwu
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano sun cafke wani matashi Philibus wanda ya yi sanadin rasuwar budurwarsa yar shekara 22, an kuma kama abokinsa.
Rahotanni sun nuna cewa an rasa rayyukan mutane a kalla 17 sakamakon rikici da ya barke a kananan hukumomin Ussa da Tarkum a Taraba, dama a baya an fara rikici
An hangi Portable mai wakar zazoo ya shiga masallaci zai yi sallah bayan yan sanda sun bada belinsa. An tsare shi ne kan zarginsa da dukan wani yaronsa a Legas
Farfesa Wole Soyinka, fitaccen marubuci ya bayyana cewa karacin takardun naira babban bankin kasa ta jefa mutane ciki saboda sauyin naira yafi magudin zabe muni
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisa zubi ta 9 ya yi zargin wasu takwarorinsa na siyan kuri'un sanatoci don neman kujerar shugaban majalisa.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta rufe wasu manhajoji masu bawa mutane bashi ta kafar intanet marasa lasisi har 173 sannan ta rufe haramtattun bankunan intanet.
Gwamnatin Najeriya ta bakin Ministan Labarai, Lai Mohammed ta zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP da mataimakinsa da cin amanar kasa.
Aminu Ibrahim
Samu kari