Yan Majalisar Dattawan Najeriya Za Su Tafi Hutun Easter Da Sallah

Yan Majalisar Dattawan Najeriya Za Su Tafi Hutun Easter Da Sallah

FCT Abuja - Majalisar Dattawan Najeriya a ranar Laraba ta dage zamanta har zuwa ranar 25 ga watan Afrilun 2023 domin ba wa yan majalisar daman yin hutun Easter da Eid El-Fitr wato karamar sallah.

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ne ya bada wannan sanarwar jim kadan bayan kammala zaman majalisar a birnin tarayya Abuja, The Punch ta rahoto.

Majalisar Tarayya
Yan Majalisar Dattawan Najeriya Za Su Tafi Hutun Easter Da Sallah. Hoto: The Nation
Asali: Twitter

Ya ce hutun zai ba wa yan majalisar daman yin ibadunsu daban-daban tare da samun hutu da ya dace.

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Dakaci karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel