Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Rochas Okorocha, ya bukaci shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da ya koya masa yadda ake komawa majalisar dattawan ba tare da shiga zaben fidda gwani ba.
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, na tsare a hannun jami’an tsaro na farin kaya kamar yadda rundunar yan sandan sirrin ta sanar.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutane 50 a wani farmaki da suka kai garuruwa daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja cikin kwanaki uku.
Wani bidiyo ya bayyana a soshiyal midiya na jami'an tsaro kewaye da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele a wani filin jirgin sama.
Rahotanni sun tabbatar da cewar zababbun sanatoci za su siyar da kuri’unsu kan $5000, $10,000k ko fiye da haka gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10.
A ranar Asabar, 10 ga watan Yuni, Reno Omokri, ya ce bai kamata gwamnatin Bola Tinubu ta rufe dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ba.
Hukumar tsaro na farin kaya (DSS) ta ce dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, baya tsare a hannunsu kamar yadda ake ta yayatawa.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Ezenwo Wike ya yaba ma shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dakatar da Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin CBN.
Festus Ogun, wani lauya masanin kundin tsarin mulki, ya ce shugaba Tinubu ba shi da hurumin tsige gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele, ba tare da izini ba.
Aisha Musa
Samu kari