- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Yayinda ake saura yan kwanaki karewar shekarar 2022, mun tattaro muku gunguma-gunguman barayin da aka had abaki da su aka cuci al'ummar Najeriyata hanyoyin daba
Gwamnatin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ta rufe Masallatai tare da kwashe littafan Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara bisa umurnin kotun shari'a.
Matar Godfrey Baguma, wanda aka lakabawa da wanda yafi kowa muni a duniya ta bayyana cewa mutanen da suka rika mata dariya shekaru 28 da suka wuce yanzu sun daw
A ranar 9 ga Disamba, 2017, wani dan kasar Tanzania mai suna Hatibu Hussein Kifunza, ya kubuta daga gidan yari bayan kwashe shekaru 20 kan laifin da bai aikata.
Har yanzu da alamun babban bankin Najeriya CBN bai yi kokari wajen wayar da kan al'umma kan sabbin takardun Nairan da aka buga ba saboda har yanzu ba'a sani ba.
Sarkin Daura ya yiwa Ministocin gwamnatin Buhari biyu; Sunday Dare da Timipre Sylva nadin sauratar Hausa bisa gundunmuwar da suke badawa wajen cigabar kasa.
Jami'an Sojojin kasan Najeriya sun sake arangama da gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna kuma sun samu nasarar kashe mutum goma cikinsu.
Hajiya Rabi, mahaifiya ga tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya tsakanin 1999 da 2003, Ambasada Ghali Umar Na'abba ta rigamu gidan gaskiya kuma an yi jana'i
yar gidan gwamnan jihar kano Asiya Balaraba ce ta bukaci da kotu ta raba aurenta da mijinta da suka shafe kusan shekara goma sha shida a tare suna rayuwar aure
AbdulRahman Rashida
Samu kari