Abdullahi Abubakar
5756 articles published since 28 Afi 2023
5756 articles published since 28 Afi 2023
Siyasar Najeriya tana zuwa da kalubale da yawa da suka haɗa da neman iko kan mulki na tsawon lokaci da kuma cin amana daga yaran siyasa ga masu gidansu.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dakatar da shirin aurar da ƴan mata 100 a jihar Niger da kakakin Majalisar jihar ya yi alkawarin daukar nauyi.
Sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Faye ya kawo ziyara Najeriya yayin da ya sanya labule da Shugaba Bola Tinubu a fadar Aso Rock da ke birnin Abuja.
Shugaban masu tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Ali Ndume ya fadi dalilin da yasa yan siyasa ke satar kudin al'umma inda ya ce suna rabawa da ƴan mazabarsu ne.
Sanata Michael Onunkun wanda ya wakilci Ondo ta Yamma a jamhuriya ta biyu a Najeriya, ya rasu yana da shekaru 98 a duniya a jiya Laraba 15 ga watan Mayu.
An shiga murna bayan samun ci gaba a kasuwan ƴan canji yayin da Naira ta sake farfaɗowa da kusan 4.04% a jiya Laraba 15 ga watan Mayu kan N1,459 a kasuwa.
Kungiyar kwadago ta TUC ta caccaki Bola Tinubu kan gabatar da N48,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya inda ya ce babu lissafi a lamarin.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ayyana kujerar marigayi Hon. Isa Dogonyaro babu kowa bayan ya rasu a ranar Juma'a da ta gabata a birnin Abuja.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da mutuwar mataimakin shugaban ma'aikatansa, Gboyega Soyannwo bayan ya sha fama da jinya a yau Laraba.
Abdullahi Abubakar
Samu kari