Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
An gudanar Sallar Jana'izar Kwamishsnan Kimiya da Fasahan jihar Katsina, Dr Nasir Rabe, karkashin jagorancin Limamin Masallacin Katsina GRA, Dr Aminu Abdullahi
Gwamnonin jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun shilla kasar Andalus dake nahiyar Turai. Gwamnonin na Sanye da kayan gayu tamkar samari..
Shugaba Muhammad Buhari, a ranar Juma’a ya tura wakilai jihar Sokoto da Katsina bisa rashin rayukan da akayi kwanaki biyu da suka gabata sakamakon hare-haren.
Hukumar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar Kwamishann Kimiya da Fasahan jihar Katsina, Dr Rabe Nasir, wanda aka kaiwa hari gidansa ranar Alhamis.
Tsohon Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Cif Bisi Akande, ranar Alhamis, 9 ga Disamba, ya bayyana yadda Shugaba Buhari ya kasa cika alkawarin.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III a ranar Alhamis, 9 ga Disamba, ya yi Alla-wadai da kisan gillan da ake yiwa yan Najeriya, musamman a yankin Arewa
Babban Malamin addinin Islama kuma Lakcara a kwalejin ilimi dake Gumel a jihar Jigawa, Dr Rabiu Rijiyar Lemo ya yi tsokaci kan kisan gillan da ake yi a Najeriya
Tsohon Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Cif Bisi Akande, ya bayyanawa Shugaba Muhammadu Buhari dalilin da yasa bai tausayinsa bisa caccakarsa.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta baiwa ma'aikatanta shawara su bi da sannu wajen kashe albashinsu na Nuwamba saboda akwai yiwuwan jinkirin biyan na Disamba, 2021.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari