Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Babbar kotun tarayya dake Abuja, ranar Alhamis, ta yi watsi da karar take hakkin dan Adam da dakataccen DCP Abba Kyari ya shigar kan hukumar hana fasa kwabrin.
Hedkwatar Sojin Najeriya DHQ ta bayyana cewa babban kwamandan Boko Hara, Saleh Mustapha, ya mika wuya ga dakarun Sojin Operation Hadin Kai, a Arewa maso gabashi
Al'ummar Musulmin jihar Ondo sun bayyana rashin amincewarsu ga shirin da Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ke shirin yi na dankawa Kiristoci makarantun gwamnati.
Jami'an hukumar Sojojin Najeriya sun yi arangama da wata jar mota dauke da miliyoyin naira da kiret din kwai za'a kaiwa yan bindiga matsayin kudin fansa..
Legas - Wani mataimakin sufritandan yan sanda, Eyitere Joseph, ya shiga hannun hukuma kan laifin kwace N50,000 hannun wanda matashi dan bautan kasa a Legas.
Yan ta'addan da suka kai hari jirgin kasan Abuja-Kaduna sama da mako daya sun saki bidiyonsu na farko tun bayan harin da yayi sanadiyar halakar mutum akalla 8.
Sama da mako guda bayan awon gaba da shi da yan bindiga sukayi a jirgin kasan Abuja-Kaduna, diraktan bankin noma, Alwan Ali-Hassan, a ranar Laraba, ya samu yanc
Bali, Taraba - Yan ta'adda masu garkuwa da mutane sun kai hari Masallaci ranar Talata yayinda Musulmai ke bude baki inda suka hallaka akalla mutum uku kai tsaye
Hukumar hana safarar muggan kwayoyi NDLEA, ta sanar da damke sarauniyar yan kwaya, Lami Mairigima, wanda ke kaiwa masu fatauci mutane kwayoyi a jihar Taraba.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari