COVID-19: Buhari ya halarci taron ECOWAS ta yanar gizo (Hotuna)
A yau Alhamis, 11 ga watan Yunin 2020 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma (ECOWAS) ta yanar gizo.
Sun tattauna a kan yunkurin kasashen Afrika na Yamma wurin kawo karshen muguwar annobar korona da ta zama ruwan dare, dama duniya.

Asali: Twitter
Shugaban kasar ya halarci taron daga fadar gwamnatin kasar nan da ke babban birnin tarayya, Abuja.

Asali: Twitter
KU KARANTA: Kada ku bar rayukan jama'a ta su tafi a haka - Buhari ga dakarun soji

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng