
Cutar Coronavirus







Za a ji Matar Olusegun Obasanjo ta roki a dauki mataki kan matsalar ciwon sukari. Bola Obasanjo ta halarci wani taro da matasa suka shiryawa masu cutar a Ogun.

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, a ranar Asabar ta bayyana cutar Kyandar Biri a matsayin wanda ke bukatar daukin gaggawa a duniya, rahoton The Punch. Hukumar lafi

Laura Nuttall, mai shekaru 22 ta kammala digiri a fannin siyasa, falsafa, da tattalin arziki ba tare da wata matsala ba ko tasgaron maki da kokarin karatu ba.

Cutar dai ta dumfari daliban makarantar Mary Mount College ne, inda ta tabbata a jikin mutum biyar. An ce daga alamar ta akwai suma da faduwa haka siddan...

Wata kungiya a Najeriya ta bayyana kukanta, inda tace sam ba daidai bane a hana 'yan Najeriya yin aikin Umrah a watan Ramadan. Sun ce a cire dokar kan Najeriya.

Fadar ta bayyana cewa sarauniya Elizabeth na fama da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar da ayyukanta kadan-kadan a Windsor a mako mai zuwa.
Cutar Coronavirus
Samu kari