Wasanni
Shahararren ‘dan kwallon kafa da aka taba yi a duniya, ‘Dan kasar Brazil, Pele, ya rasu yana da shekaru 82 a duniya. Iyalansa ne suka sanar a yammacin Alhamis.
Malamin addinin Musuluncin nan, Mufti Menk, ya taya kasar Argentina da fitaccen dan wasanta, Lionel Messi murnar lashe Kofin Duniya da aka yi a kasar Qatar.
A shafinsa na Twitter, aka ji Ronaldo wanda ya ci zamaninsa yana ganin Lionel Messi ya yi kwallon da ya fi karfin wani ya yi adawa da shi a gasar kofin Duniyan
Wani mutum yayi hasashen rana da kwanan wata shekaru bakwai da suka gabata inda yace Lionel Messi zai kafa babban tarihi a duniyar kwallon kafa kuma ya faru.
Manyan ‘Yan takaran kujerar shugaban kasa a 2023 sun taya Argentina murnar samun nasara a gasar kofin Duniya a lokacin da Magoya bayan Lionel Messi su ke murna.
Bayan fafatawa da kai ruwa rana tsakanin yan kwallon kasar Faransa da kasar Ajantina na tsawon mintuna 120, wasa ya zo karshe. Yan kwallon Ajantina sun lashe
Kungiyar kwallon duniya FIFA kamar yadda ta saba ta zabo zakarun gasar kwallon duniya hudu wadanda suka taka rawar gani a gasar kwallon na bana a Qatar 2022.
Gasar kofin kwallon kafa ta duniya tazo karshe yau inda za a buga tsakanin Faransa da Argentina. $440 miliyan aka ware don kyaut ga kasashen da suka halarta.
Alamu na nuna Cristiano Ronaldo zai koma taka leda a kasar Saudi Tsohon ‘dan wasan na kungiyar Madrid, Manchester a Juventus, kuma ‘Dan wasan zai bar Turai.
Wasanni
Samu kari