Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Pele, Ya Kwanta Dama Yana da Shekaru 82

Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Pele, Ya Kwanta Dama Yana da Shekaru 82

Fitaccen ‘dan kwallon kafa na kasar Brazil, Pele, ya mutu yana da shekaru 82 a duniya, iyalansa suka sanar a yammacin Alhamis Kamar yadda Channels TV ta rahoto.

‘Dan Wasan Kwallo
Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Pele, Ya Kwanta Dama Yana da Shekaru 82. Hoto daga Channelstv.com
Asali: UGC

Marigayi Pele ana daukarsa daya daga cikin manyan ‘yan wasan kwallon kafa da suka taba rayuwa a duniya.

Karin bayani na nan tafe…

Asali: Legit.ng

Online view pixel