Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ƴan kwadago, za a fara biyan ma'aikata sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 a watan Maris, 2025.
Ma’aikatan lafiya a asibitin kwararru na Gusau na neman albashin wata shida, alawus, da karin girma ko shiga yajin aiki. Suna zargin ba a gyara albashinsu ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a jihar Zamfara. Sojojin sun sheke 'yan ta'addan ne bayan sun yi artabu da su.
Yan bindiga sun dasa bam a Maru, wanda ya fashe tare da kashe mutum daya, ya kuma haddasa fargaba a yankunan Dansadau da kewaye kamar yadda bidiyo ya nuna.
An yi arangama tsakanin yan bindiga da yan banga yayin da aka kashe mafi yawansu bayan sun kai wani harin daukar fansa a Unguwar Galadima a jihar Zamfara.
Wasu miyagun 'yan bindiga, sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace mutane masu yawa bayan sun shiga kauyensu da daddare.
Mun samu wasu rahotanni da suka tabbatar da cewa kazamar fada ta barke tsakanin yan banga da kuma yaran Bello Turji a yankin Fadamar Tara da ke jihar Zamfara.
Rundunar sojojin kasar nan ta ce jami'anta a shirye su ke wajen cigaba da yakar ta'addanci da ya yi katutu a kasar, musamman a shiyyar Arewa maso Yamma.
Yan kwadago na barazanar tafiya yajin aiki a jihohin Katsina, Imo, Zamfara da Cross River a kan karin mafi ƙarancin albashi zuwa ranar 1 ga watan Disamba.
Jihar Zamfara
Samu kari