Jihar Zamfara
Rahatanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar halaka kasurgumin ɗan bindiga da ya takura wa jama'a, Kachalla Yellow Ɗanbokolo.
A wannan labarin, za a ji cewa mazauna Shinkafi da sauran sassan Zamfara sun bayyana cewa yanzu haka an firgita yan ta'adda da ke karkashin Bello Turji.
Rahotanni sun nuna cewa an harbe babban dan bindiga Mai Jakka da ya shahara da fitowa a TikTok yana zagin gwamnati da yi wa 'yan Najeriya barazana.
Bayan Bello Turji ya gwabza da jami'an tsaro, gwamnatin Zamfara ta ce artabun da aka yi da ‘yan ta'adda ya zama gagarumar nasara wurin kisan yaran dan bindigar.
An fafata tsakanin jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara da mayakan tantirin dan bindiga Bello Turji. Fadan ya jawo asarar rayuka masu yawa.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun sace limamin Fangaltama da wasu mutum biyar a wani mummunan hari a jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Gwamnan ya bayyana cewa girman kai ya taka rawa wajen haddasa rikicin.
Jami'an tsaro sun samu nasara kan wasu miyagun 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sun ceto mutanen da aka yi garkuwa da su bayan sun tare su a kan hanya.
Dakaru sun kashe shahararrun shugabannin 'yan ta'adda shida da mayaƙa 10 yayin gudanar da farmakin haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma a jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari