Jihar Zamfara
Kungiya ta caccaki kalaman wasu malamai da Rabaran Leonard Kawas na neman a kafa dokar ta baci a jihar Benue saboda rikicin tsaro da ke faruwa a jihar.
Karamin ministan tsaro, Alhaji Bello Matawalle, ya yi rabo ga mambobin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Matawalle ya raba musu kyautar raguna don bukukuwan Sallah.
Yayin da ake fama da ta'addanci a Zamfara, shugabannin Fulani sun koka kan yadda ake nuna musu wariya da zalunci duk da cewa su ba duka ‘yan ta’adda ba ne.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince a biya ma'aikata da 'yan fansho kudade don su gudanar da bukukuwan babbar Sallah a cikin walwala da jindadi.
Kasar Faransa ta fitar da jerin kungiyoyin fararen hula 19 da suka samu tallafin N1.8bn a jihohin Najeriya 14. An raba tallafin ne domin kawo cigaba a Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin yakin rundunar sojin Najeriya ya sake yin kuskuren sakin wuta kan ƴan banga a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamao sun kashe jami'an tsaro na rundunar CJTF a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe jami'an bayan sun shirya musu kwanton bauna.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun sace mutane 127 bayan mummunan harin da suka kai jihar Kebbi. Sun kashe maza da mata yayin harin da suka kai.
Rahoton da muka samu ya tabbatar da cewa yan bindiga sun kai hari cikin masallaci a Unguwar Galadunci da ke karamar hukumar Anka a jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari