Yan Fashi Da Makami
Wasu tsagerun yan fashi dauke da bindigogi sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, da yammacin ranar Talata, 5 ga watan Yuli.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi nasarar sake kama wani dan fashi da ya addabi mutane da dama mai suna Kingsley kwanaki 3 da fitowa a gidan gyaran hali.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta yi nasarar kwamushe wani mai gadi a jihar bayan ya hada baki da wani matashi suka yi fashi a gidan da yake aiki a Ikoyi.
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
Rundunar yan sanda a jihar Edo ta yi nasarar kama wasu guggun masu fashi da makami sanye da kayan sojoji bayan sun farmaki wata mata tare da yi mata fashi.
Wasu ɓarayin doya a jihar Kogi, sun halaka wani ƙaramin yaro har lahira a gonar mahaifin sa. Yaron dai ya gamu da ajalin sa ne bayan yayi ƙoƙarin kama ɗayan su.
Za ku ji labari cewa ‘Yan bindiga sun saki wani bidiyo suna ikirarin cewa suna da buhu-buhun sabin Naira da aka sauya wa fasali da suke sayen makamai da su.
‘Yan fashi da makami sun sulale da N7m a shago da su ka aukawa wani mai sana’ar POS, sun harbe shi.‘Yan bindigan sun kuma bar mutane uku su na jinyar harbinsu.
‘Dan fashi ya ce an yi masa tayin kudi saboda yayi wa Bukola Saraki sharri. Da farko yayi kokarin turjewa, da ya sha wahala, sai ya yi wa 'dan siyasar kazafi.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari