
Yakin Biyafara







Dakarun Sojin kasar Rasha sun harba makami mai linzami cikin biranen Ukraniya yayinda Sojin kasa suke kokarin shiga, jami'ain gwamnati da manema labarai sun bay

Lauyan Shugaban kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara IPOB, Nnamdi Kanu, mai suna Ifeanyi Ejiofor ya koka kan yadda ake wahalar da shi a kurkukun hukumar DSS.

Ministan tsaro na Najeriya, Bashir Magashi, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa tsoffin sojojin Biyafara afuwa da kuma biyansu kudin Fansho.

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya yi kira ga gwamnatin tarayya akan samar da kudade na musamman don biyan yankin kudu maso gabas asarorin da su ka tafka yayin

Wasu yan bindiga dadi sun kaiwa Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wuta ranar Talata a wajen taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Grand Allianc

A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.

Wani Lauya mai shigar da kara a kotu ya roki Birtaniyya ta fatattako Jagoran Biyafara, Nnamdi Kanu ya dawo gida Najeriya. Lauyan ya taso Gwamnati a gaba ta sa a maido Nnamdi Kanu inda a ke shari’a da shi.

Boko Haram sun yi mummunan ta’adi a Jihar Borno inda ‘Yan ta’addan su ka hallaka masu jimamin makokin mutuwa. Tuni Gwamna Zulum ya yi Allah-wadai da wannan hari da a ka kai wanda haryanzu 11 na asibiti.

Wani tsohon Soja ya sha alwashin ganin bayan Boko Haram idan a ka kira sa ya bada shawara. Sojan ya ce idan a ka kira mu filin daga, za mu gama da Boko Haram a watanni uku.
Yakin Biyafara
Samu kari