Albashin ma'aikata
Yayin da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da fafutukar wasu jihohin kasar nan su biya N30,000 mafi karancin albashi ko su dauki matakin yajin aiki.
Kungiyoyin kwadago sun ce gobe Talata zasu halarci taron ci gaba da tattauna batun sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan kasar nan da gwamnatin tarayya.
Gwamnatin tarayya za ta sake zama da NLC domin ci gaba da tattauna batun mafi karancin albashin da kungiyoyin kwadago ke ta fafutukar a yi wa gyara.
A yau kuma an ji gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. ta kwallafa rai a kan dukiyar 'yan fansho. Mutane sun ce babu hikima a taba kudin jama'a da sunan yin ayyuka.
Kungiyar kwadago ta TUC ta caccaki Bola Tinubu kan gabatar da N48,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya inda ya ce babu lissafi a lamarin.
Bayanai sun nuna ‘Yan majalisar Najeriya za su tashi da kusan Naira biliyan 50 daga cikin baitul-mali a shekarar 2024 a matsayin albashi da alawus.
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi fatali da sabon mafi ƙarancin albashin da gwamnatin tarayya ta gabatar da taron kwamitin da aka kafa yau Laraba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kan nazarin yiwuwar fara amfani da wani sabon tsarin biyan albashi ga ma’aikatan gwamnati na 'iya kokarinka, iya albashinka.'
Kudirin karin albashi ga shugaban alkalan Najeriya da sauran ma'aikatan shari'a ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Dattawa a yau Alhamis 9 ga watan Mayu.
Albashin ma'aikata
Samu kari