Albashin ma'aikata
Ma'aikatan gwamnati a Kano sun yi zamansu a gida domin yin biyayya ga umarnin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa na fara yajin aiki, yan kasuwa sun fita.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan shiga yajin aikin sai baba ta gani da suka yi a fadin Najeriya.
An wayi gari babu jirgin ƙasan da ya shiga ko ya fita daga Abuja yayin da ma'aikata suka ƙauracewa wuraren ayyukansu saboda yajin aikin da ƴan kwadago suka fara.
Rahotanni sun bayyana an kwashi 'yan kallo a wani bankin Polaris da ke jihar Legas bayan da kungiyar kwadago ta NLC ta dura bankin tare da fatattakar jama'a.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana bukatar kungiyar kwadago ta NLC na mafi karancin albashi zai jawo matsala ga ma'aikata.
Rundunar 'yan sanda ta nemi kungiyoyin kwadago da su bi doka da oda ta hanyar janye aikin aikin sa suka fara a safiyar yau Litinin kan mafi ƙarancin albashi.
Hukumar kula da rarraba wutar lantarki ta Najeriya (TCN) ya ce "Kungiyar kwadago ta rufe" tushen wutar lantarki na kasa, sakamakon yajin aikin da NLC daTUC.
Majalisar dattawa ta nemi gwamnati da ta ci gaba da biyan karin albashi na N35,000 ga ma'aikatran kasar. Shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya gabatar da bukatar.
A yau kungiyoyin NLC da TUC suka tsunduma yajin aiki wanda hakan ya jawo tsayuwar ayyuka cak a makarantu, asibitoci, bankuna, tashoshin jiragen sama da sauransu
Albashin ma'aikata
Samu kari