WAEC
NECO za ta binciki makarantu 38 da aka kama da magudin jarabawa a SSCE 2025. Duk da haka, sama da kashi 60% na dalibai sun samu sakamako mai kyau.
Rahotanni sun nuna cewa babu wanda ya rasa ransa yayin da ɗakin jarabawa ya rufta kan ɗalibai a makarantar gwamnatin Namne a Taraba, wasu sun samu raunuka.
Ministan ilimi ya, Tunji Alausa ya ce za a fara dakatar da duk wani dalibi da aka samu da satar amsa tsaron shekaru uku ba tare da rubuta NECO, WAEC ko JAMB ba.
Wani dan sanda ya kashe ɗalibi da ke rubuta WAEC a Ibadan bisa kuskure, lamarin dai ya haddasa zanga-zanga da kira ga gwamna da a hukunta jami'in da ya yi harbin.
Gwamnatin Kano ta kashe sama da N3bn domin daukar nauyin jarrabawar WAEC, NECO, NABTEB da NBAIS ga dalibai 141,175 da suka ci jarrabawar tantancewa a Kano.
Gwamnatin Ondo ta ware N634m don biyan kudin WASSCE na 2024/2025 ga dalibai sama da 23,000, da nufin ba 'ya'yan talakawa damar yin karatu ba tare da matsala ba.
NABTEB ta fitar da sakamakon jarawabar NBC da National Technical Certificate (NTC) na shekarar 2024 inda mutane 44,000 daga cikin 67,751 suka samu kiredit biyar.
Gwamnatin tarayya ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta kayyade shekaru 18 a matsayin mafi ƙarancin zama jarabawar WAEC da NECO, ta ce ba gaskiya ba ne.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya soki shirin gwamnatin tarayya na hana dalibai 'yan kasa da shekara 18 zana jarabawar WAEC da NECO.
WAEC
Samu kari