WAEC
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce da gangan ya ki fitar da sakamakon WAEC dinsa a 2015 duk da irin matsin lambar da ya sha daga 'yan adawa.
An ruwaito yadda dalibai suka saci amsa a jarrabawa ta hanyar amfani da AI, wannan yasa hukumar WAEC ta gaggauta rike sakamakon don bincike mai zurfi.
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta kara kudin UTME. Sabon farashin zai fara ne daga shekarar 2024, kamar yadda ta sanar.
Legit.ng ta yi bayanin duk wani abu da kuke da bukatar sani game da sabon tsarin zana jarabawa ta Kwamfuta (CBT) da Hukumar WAEC ta bullo da shi.
Hukumar WAEC, ta sanar da amincewa da tsarin jarabawar da za a rinka yi ta hanyar amfani da kwamfuta (CBT), a jarrabawar kammala sakandare (SSCE).
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya biya wa daliban jihar kudin jarabawar WAEC na shekarar 2023 ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a makon gobe.
Wani dan asalin jihar Kano a shekarun baya ya girgiza WAEC ta yadda sai da suka nemi ya sake rubuta jarrabawa a wani yanayi na nuna shakku kan sakamakonsa.
Musa Isa Salmanu, mahaifin Isa Salmanu da ya samu sakamako mafi kyau (A1) guda 9 a dukkan darusan da ya dauka ya bayyana irin gudumawar da ya bayar ga yaron.
Hukumar shirya jarabawar kammala karatun sakandire ta WAEC a ranar Litinin ta sanar da cewa ɗalibai za su iya duba sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2023.
WAEC
Samu kari