Shafin Tuwita
Wani matashi dan Najeriya ya ta da jijiyoyin wuya bayan gano cewa attajirin makwabcinsa na kwanciya da matarsa, cikin fushi ya bukaci a fito masa da matarsa.
Wata budurwa 'yar Najeriya, Ajibade ta koka kan yadda saurayinta ya tsere ya barta bayan an yanke mata kafa, ta ce a baya ta yi tunanin ta samu mijin aure.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Ned Nwoko ya wallafa hotunan Sallah da matarsa 'yar Morocco mai suna Laila, Ned shi ne mijin 'yar fim din nan Regina Daniels.
Wani faifan bidiyo da ya yadu, inda wata budurwa ta rufe fuskarta a wani otal saboda kunya bayan kawayenta sun gano ta tana gadi a otal bayan ta musu karya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan rushe gine-gine da yake yi a jihar, ya ce ya kamata a yi uzuri.
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Wata budurwa ta wallafa wani faifan bidiyo inda ta ce babu macen da ke iya ciyarda iyalinta na tsawon wata daya ko fiye da haka ba tare da cin zarafin mijin ba.
Wata budurwa ta wallafa wani hoto inda ta nuna abincin da ta yi wa saurayinta amma ya tsere bayan dandana abincin, ta ce ya katange ta ta ko ina a kafar sadarwa
Wani matashi da aka bayyana sunansa da Kehinde Adesogba Adekusibe, ya tsinci kansa a komar hukumar 'yan sandan jihar Osun, biyo bayan wani rubutu da ya wallafa.
Shafin Tuwita
Samu kari