Aikin noma a Najeriya
Manoma a kauyen Unguwar Jibo da na Nasarawa-Azzara da ke a karamar hukumar Kachia, jihar Kaduna sun biya 'yan bindiga N6.2m domin a barsu su yi noma.
Gwamnatin Gombe za ta kashe naira biliyan 20 kan gina titi mai tsawon kilomita 18.5 a ciki da wajen kwaryar jihar. Kwamishinan ayyuka na jihar ne ya sanar da haka.
Karamin ministan noma da samar da abinci, Sanata Aliyu Abdullahi ya ce gwamnatin tarayya na kashe dala biliyan 1.5 duk shekara domin shigo da madara daga waje.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi Ɗanmido ya ce gamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukar malami aiki har sai ya zama kowace aji a kowace makaranta yana da malami.
Manoma a jihar Bauchi sun bayyana cewa karin kudin wutar lantarki da cire tallafin mai da Bola Tinubu ya yi ne suka jawo tsadar tumatur a kasuwannin Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan da ta dauka domin shawo kan matsalar hauhawar farashin abinci a Najeriya. Ministan noma Abubakar Kyari ne ya fadi haka.
Gwamnatin tarayya ta fara raba kayan tallafin noma ga manoma daga shiyyoyi uku na jihar Kano a wani yunkuri na habaka samar wa kasa abinci da habaka noma.
Yawaitar ayyukan ta'addaci sun jawo manoma da dama sun kulle gonakinsu a Arewacin Najeriya wanda hakan yasa masana hasashen samun karancin abinci.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta kara raba tallafin kayan abinci ga mazauna jihar ba. Ya ce kowa ya koma gona.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari