Siyasar Najeriya
FCT Abuja - Shugaban uwar jam'iyyar PDP na kasa Dr Iyorchia Ayu, ya dawo kasar bayan shafe makwanni biyu yana hutu kamar yadda jaridar Daily Trsut ta rawaito
Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar LP, ya bayyana Datti Baba Ahmed a matsayin abokin takararsa da zasu tunakari babban zaɓen 2023.
Shugaban Jam'iyyar Allied Peoples Movement, APM kuma dan takarar shugaban kasarta a zaben 2023, Alhaji Yusuf Mamman Dantalle ya janye daga takarar shugaban kasa
Hotunan wata wayar salula da aka kera dauke da hotunan Bola Tinubu da tambarin jam’iyyar APC ta bazu a kafafen sada zumunta, gabanin zaben 2023 mai zuwa...
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Kwankwaso, ya roki mazauna Osun su fito kwansu da kwarkwata su zabi jam'iyyar NNPP mai kayan marmari don kawo canji mai amfani.
Yayin da lokaci ya kara gabatowa, an rabawa Tinubu hankali a kan Abokin takara. Kungiyar CNYY da APC Media and Mobilisation for BAT’23 sun bada shawararsu.
Jam’iyyar PDP a Gombe ta sha yabo kan zaben tsohon Manajan Darakta kuma Shugaban Bankin Sun Trust, Jibrin Muhammad Barde, a matsayin dan takarar Gwamna a 2023.
A zabe mai zuwa, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo bai tare da Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso. Mahadi Shehu yace ya bi bayan Peter Obi ne.
Har yanzun dai rikicin jam'iyya PDP ƙara tsananta yake yayin da babbar Kotun tarayya ta soke cancantar ɗan takarar gwamnan jihar Delta, ta umarci a ba na biyu.
Siyasar Najeriya
Samu kari