Siyasar Najeriya
Yanzu muke samun labarin yadda jam'iyyar Labour ta yi nasarar samun kujerar majalisar wakilai ta tarayya a Najeriya. An bayyana sunan dan takarar da ua ci zabe.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wa Tinubu fintinkau a jihar Osun, ya lashe zaɓe a kananan hukumomi 18 cikin 23 .
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce ta bude zauren da za ta zauna don karbar zaben 2023 na shugaban kasa a hukumance a cikin babban birnin tarayya Abuja.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan ya siffanta masu siyan kuri'u da 'yan fashi a kasar nan. Shugaban ya bayyana dalilinsa na fadin haka jiya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyar All Progressives Congress, Bola Tinubu ya lashe sakamakon zabe a kananan hukumomi 3 na jihar Ondo da aka sanar zuwa yanzu.
A Lokacin da Ake Amsar Samakamon Zabukan Jihar Kogi a Zaɓukan 2023: INEC Ka iya Soke Zaɓukan Jihar Kogi Saboda Barazanar Tsaron Da Aka Fuskanta Yayin Zaben
Ana ta yaɗa labarai a soshiyal miduya cewa INEC ta tsawaita lokacin a zabe a wasu jihohi 16 amma labarin ba gaskiya bane, hukumar ta fito ta yi karin haske.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, shi ya fi cancanta ya gaji Buhari a zaben nan da aka yi a jiya Asabar, ga dalili.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kaaa, Bola Tinubu ya ci gaba da jan zarensa a jihar Ekiti har ya lashe kananan hukumomi 10 kawo yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari