Siyasar Najeriya
Akwai inda shugaban kasa ya zabi Minista, amma manyan jihar su ka nuna ba su yarda ba. Sabanin siyasa da shari’ar da ba a kammala a kotun zabe ba sun jawo haka.
Am naɗa Barista Idris Shu'aibu a matsayin sabon shugaban APC reshen jihar Adamawa kuma ya lashi takobin kawo karshen rigimar tsarin Sanata Binani da Ribadu.
Tun da Abdullahi Adamu ya yi murabus, ana bukatar APC ta samu sabon shugaban jam’iyya, a wurin wasu ‘Yan Arewa, babu wanda ya dace illa Dr. Abdullahi Ganduje.
Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani yayi alkawarin sadaukar da rabin albashinsa da nufin amfani da kudin domin tallafawa talakawa, mabukata da marasa galihu a jiharsa
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gabajabiamila ya ce akwai dalilai masu ƙarfi da ya sa shugaba Tinubu bai ba kowane minusta aikin da zai yi ba.
'Yar takara mace ɗaya tilo a inuwar APC, wacce ta hakura da takara kuma ta mara wa Bola Tinubu baya, ta shiga jerin ministocin da suka isa zauren majalisa.
Dave Umahi, tsohon gwamɓan jihar Ebonyi kuma ɗaya daga cikin waɗanda Tinubu ya aika sunayensu zuwa majalisar dattawa, ya fara shirin sauka daga mukamin Sanata.
Bayan tura jerin sunayen ministoci zuwa majalisar dattawan Najeriya, an gano sunaƴen jihohin asali na kowane ɗaya daga cikin mutane 28 da Bola Tinubu ya nada.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya bai wa sabbin kwamishinoni 14 da ya naɗa ranstuwar kama aiki a fadar gwamnatinsa da ke cikin birnin Kaduna ranar Alhamis.
Siyasar Najeriya
Samu kari