Siyasar Najeriya
LP ta na korafin ana cire masu fastoci a Anambra, amma Mai girma Gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo ya ce ya kyale LP rayi kamfe kyauta a gwamnatinsa.
Ana saura yan makonni babban zabe jam'iyyar APC mai mulki ta yi manya-manyan kamu a jihar Kuros Riba ciki har da dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyar SDP
Farfesa Chukwuma Soludo, gwamnan jihar Anambra yace akwai yiwuwar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour zai iya cin zabe a jiharsa na Anambra
Olusegun Obasanjo ya kare kan shi daga masu sukarsa a kan Peter Obi. Tsohon shugaban kasar yake cewa Najeriya tana bukatar mai halin kwarai ne ya jagorance ta.
An yi taron kamfen a wata jihar APC, jam'iyyar PDP ta fuskanci kalubale yayin da wasu mabiyanta suka samu raunuka wani kuma ya mutu. An bayyana yadda ya kaya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci yan Najeriya su yi tunani sosai.
Tsohon hadimin Goodluck Jonathan yace tun tuni aka daina sanya Peter Obi daga cikin manyan yan takarar da zasu iya ɗarewa shugaban kasa a babban zaben 2023.
A labarin da muke samu, wasu jiga-jigan PDP a jihar su dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP sun bayyana komawa APC mai mulkin kasar nan tun shekaru 8.
Babban Sarkin kasar Ibadan, Oba Lekan Balogun, ya roki Atiku ya nemi sulhu da gwamna Seyi Makinde da sauran gwamnonin tawagar G5 idan yana son ya samu nasara.
Siyasar Najeriya
Samu kari