Siyasar Najeriya
Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya bayyana dalilin da ya sa ba zai koma PDP ba duk da sabanin da ke tsakaninsa da APC. Ya kafa sharadin barin APC.
Yan Majalisa 4 da jam'iyyar NNPP ta ce ta dakatar da su a Kano sun yi martani mai zafi, sun ce Kwankwaso ke juya komai a jam'iyyar kamar wata kadararsa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ce babu sauran abota tsakaninsa da mai ba da shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu da Uba Sani.
Tsohon gwamnan jihar Ƙaduna, Malam Nasiru El-rufai ya bayyaka cewa zai so a samu wani ɗan Kudu ya maye gurbin Bola Tinubu a zaben shugaban ƙasar 2027.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu ne ya canza ra'ayi kan naɗa shi minista amma ba babu laifin Majalisa.
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi ya bayyana cewa ba makawa sai shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar LP kuma jigon APC a Bayelsa, ya bukaci ƴan uwansa ƴan jam'iyya su daina sukar Gwamna Douye Diri saboda alaƙarsa da Tinubu.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya karbi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon gwamnan jihar Edo bayan ya lashe zaben 16 ga watn Nuwamba, 2024 karƙashin APC.
Ministan gidaje da raya birane, Abdullahi Ata ya yi karin haske kan cewa ya yi barazanar fita daga APC idan ba a sauke shugaban jam'iyyar a jihar Kano ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari